Islamic Sadeqin Website
Game da Mu
Alaka da Mu
 • AHMAD HUSAIN YA’AQUB

  An haife shi a Jordan garin “Jarsh” shekara ta 1939 M. a cikin gidan da suke riqo da shafi’iyya, kuma ya samu karatun sakandare a misira, sannan sai ya yi karatun Law a jami’a a Damaskus ya samu shedar karatu ta Law a jami’ar Labanon a matsayinsa na lauya kuma mai huxuba a jumma’a kuma shugaban masu kula da gari. Rushewar [Ci gaba...]

 • Mene ne hakikanin addu’a, kuma yaya ake yinta, sannan kuma ...

  A wannan rubutu mai tarin albarka zamu so kawo muku wani abu wanda yake da amfani matuka game da addu'a kamar yadda ya zo daga littafin nan na mai girma malam muzaffar, hakika addu'a wani munajati ne da allah (S.W.T) wanda babu wata ganawa da kebewa ta sirri da ta [Ci gaba...]

 • IMAM RUHULLAH AL-MUSAWI AL-KHUMAINI (R.A)

  A ranar ashirin ga watan Jimada al-Thani 1320 hijira Kamariyya, wadda ta yi daidai da 30 ga watan Shahribar 1281 hijira shamsiyya (24 ga Satumba 1902 miladiyya) aka haifi wani jariri a garin Khumain, wani gari da ke lardin tsakiyana Iran. Iyayensa dai mutane ne [Ci gaba...]

 • MATASA DA RAYUWA


  • Marubuci : -
  • Mafassari : MUHAMMAD AWWAL BAUCHI
  • Mai Yadawa : MU'ASSASAR AL-BALAGH
  • Ranar Yadawa : -

MATASA DA RAYUWA

Dan'Adam Da Al'ummarsaAl'umma, adadi ne na wasu mutane ko kuma zuriya wadanda suke da alakoki daban-daban a tsakanin junansu, kamar alaka ta akida ko kuma ta kusanci, ko kuma suna da manufa iri guda, ko [Ci gaba...]

Shin an samu bayanai game da ...

Littafin Kur'ani mai girma shi ne mashayar ilmomin sanin Allah, kuma tushen hikimomi da sanin da dan Adam yake bukata, littafi ne wanda yake kunshe da labarin da ya gabata da kuma nan gaba, kuma bai bar wata hakika ba sai da ya yi bayaninta. A fili yake cewa da yawa daga ilimin sanin Allah yana boye a ciki zurfin ma’anonin Kur'ani mai girma, [Ci gaba...]

Mafi Dubawa

Makaloli / MUKAMIN AHLUL BAITI (A.S)
Masana / IMAM AYATULLAH RUHULLAH AL-MUSAWI
Gidan Littafi / DUNIYAR ABOKAI
Tambaya da Amsa / Shin da gaske ne
Shubuhohi / Shin zaku iya yi
Masu zama Shi'a / DR. TAJUDDIN AL\'JA\'UNI
Mukabala /

Sabo

Makaloli / KOYARWAR AHLUL BAITI (A.S
Masana / ASSAHIB BN UBBAD, BABBN
Gidan Littafi / WAYEWAR MATASA
Tambaya da Amsa / shin da gaske ne
Shubuhohi / Me zaku ce game
Masu zama Shi'a / DR. TAJUDDIN AL\'JA\'UNI
Mukabala /