Islamic Sadeqin Website
Game da Mu
Alaka da Mu

MUSULMI AL'UMMA CE GUDA

"Kuma ku yi riko da igiyar Allah gaba daya, kuma kada ku rarraba. Kuma ku tuna ni'imar Allah a kanku, a lokacin da kuka kasance makiya, sai Ya sanya soyayya a tsakanin zukatanku, saboda haka [Ci gaba...]

Shin Annabcin Annabi Musa (A.S) Na ...

Duba zuwa ga wannan maud’in yana bukatar bincike kan lamurra guda biyu; na farko: Kan da’awarsa zuwa ga tauhidi da kadaita Allah madaukaki. Na biyu: Kan batun shari’arsa da hukunce-hukuncen da ya zo da su daga ubangijinsa. Domin wadannan abubuwa ne guda biyu mabambanta; ta yiwu ya zo da kira ga tauhidi ga Banu Isra’il mutanensa kawai ko kuma ya kasance ya zo da kiran [Ci gaba...]

Mafi Dubawa

Makaloli / MUKAMIN AHLUL BAITI (A.S)
Masana / IMAM AYATULLAH RUHULLAH AL-MUSAWI
Gidan Littafi / IMAMANCI DA NASSI
Tambaya da Amsa / Shin da gaske ne
Shubuhohi / Shin zaku iya yi
Masu zama Shi'a / DR. TAJUDDIN AL\'JA\'UNI
Mukabala /

Sabo

Makaloli / KOYARWAR AHLUL BAITI (A.S
Masana / ASSAHIB BN UBBAD, BABBN
Gidan Littafi / WAYEWAR MATASA
Tambaya da Amsa / shin da gaske ne
Shubuhohi / Me zaku ce game
Masu zama Shi'a / DR. TAJUDDIN AL\'JA\'UNI
Mukabala /